A Yau Labarai

EFCC ta umarci Mele Kyari ya rinka kai kansa ofishin ta a kowace rana

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC) ta umarci tsohon shugaban kamfanin mai na NNPCL, Mele Kyari, da ya rinka bayyana a...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa naira a yau 12 ga watan Satumba 2025. darajar canjin kudaden; farashin cfa f(xop) siya:::2600    ...

Mashahuri

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Najeriya ta kashe Naira biliyan 981.5 wajen gudanar da zaɓe a shekaru 24

Rahoto ya nuna cewa tun daga 1999 zuwa 2023, Najeriya ta kashe Naira biliyan 981.5 wajen gudanar da zabuka bakwai....

A karon farko an samu mace mai horar da Æ´an kwallon kafa a Kano

Kocin kwallon ƙafa mace ta farko a jihar Kano, Hyda Ahmad, ta bayyana shirin kafa ƙungiyar kwallon ƙafa...

Kasuwanci

Sabon rikici ya ɓarke tsakanin Dangote da NUPENG akan matatun gwamnati

An samu sabon salon rikicin da ke tsakanin Kamfanin Mai na Dangote da Kungiyar Ma’aikatan Man Fetur da Gas ta Najeriya (NUPENG), inda kamfanin Dangote...

Siyasa

El-Rufa’i ba mai gida na bane—Uba Sani

Gwamnan Kaduna, Sanata Uba Sani, ya musanta zargin da ake yi cewa yana karkashin tasirin tsohon gwamnan jihar Malam Nasir El-Rufai wajen...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

A karon farko an samu mace mai horar da Æ´an kwallon kafa a Kano

Kocin kwallon ƙafa mace ta farko a jihar Kano,...

EFCC ta umarci Mele Kyari ya rinka kai kansa ofishin ta a kowace rana

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ƙasa...

Gini mai hawa uku ya rushe tare da danne mutane a Legos

Wani gini mai hawa uku da ake aikin gina...

Sabon rikici ya ɓarke tsakanin Dangote da NUPENG akan matatun gwamnati

An samu sabon salon rikicin da ke tsakanin Kamfanin Mai...

Al'adu

Labarai A Yau

ÆŠan arewa mai hankali ba zai sake zaÉ“ar Tinubu ba—Sule Lamido

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa kuma jigo a jam’iyyar PDP, Alhaji Sule Lamido, ya bayyana cewa ba zai dace ba ace wani ɗan Arewa mai...

Gwamnoni sun yi gargadin samun karancin abinci a 2026

Gwamnonin jihohin arewa maso gabas sun yi gargadi kan yiwuwar fuskantar karancin abinci a shekarar 2026 sakamakon tsadar kayan aikin gona da manoma ke...

Gwamnatin Sokoto ta sanya limamai a tsarin albashin wata-wata

Gwamnatin Jihar Sokoto ta sanar da cewa za ta fara bayar da tallafin kuɗi na wata–wata ga masallatan Juma’a a faɗin jihar domin gudanar...

Tsohon Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Solomon Arase, Ya Rasu

Rahotanni sun tabbatar da rasuwar tsohon Sufeto Janar na ‘Yan Sanda (IGP) kuma tsohon Shugaban Hukumar Kula da Ayyukan ‘Yan Sanda (PSC), Solomon Arase. Arase...
- Advertisement -

An kashe wadda tayi ɓatanci ga Annabi Muhammad (SAW) a Neja

Wata mata mai suna Amaye, wadda ke sana’ar girki a garin Kasuwan-Garba na karamar hukumar Mariga, Jihar Neja, ta rasa ranta bayan da wasu...

Trump ya kori ma’aikatan VOA sama da 500

Gwamnatin shugaban Amurka Donald Trump, ta dauki matakin korar ma’aikatan gidan yada labarai na gwamnati, Voice of America (VOA), inda sama da mutum 500...

Yan sanda sun fara bincike kan harbin bindiga a taron ADC na Kaduna

Rundunar ’yan sandan jihar Kaduna ta bayyana cewa ta kaddamar da bincike kan rikicin siyasa da ya barke a wani taron siyasa da aka...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Adadin Æ™ungiyoyin Æ´an ta’addan arewa, da dalilin kafuwar su a yankin

Fiye da shekara 15 kenan yankin arewacin Najeriya yana...

Tsaffin kayan aikin Æ´an sanda ba zasu yaÆ™i laifukan Æ´an Najeriya na yanzu ba–Egbetokun

Sufeto-Janar na ‘yan sanda, Kayode Egbetokun, ya jaddada bukatar...