An samu sabon salon rikicin da ke tsakanin Kamfanin Mai na Dangote da Kungiyar Ma’aikatan Man Fetur da Gas ta Najeriya (NUPENG), inda kamfanin Dangote...
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana cewa daga watan Janairu zuwa Mayu 2025, jihohin Najeriya sun karɓi jimillar Naira biliyan 22.9 na kuɗaɗen...
Gwamnatin Kaduna ta zargi tsohon gwamnan jihar, Malam Nasir El-Rufa’i, da ƙulla makirci na tayar da rikici ta hanyar “rigima, ruɗani da tunzura jama’a,”...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da ƙwarya-ƙwaryan kasafin kuɗi na naira biliyan 215.3 bayan tattaunawar da ƴan majalisar suka gudanar a zaman majalisa...