An samu sabon salon rikicin da ke tsakanin Kamfanin Mai na Dangote da Kungiyar Ma’aikatan Man Fetur da Gas ta Najeriya (NUPENG), inda kamfanin Dangote...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Mataimakinsa, Kashim Shettima, murnar zagayowar ranar haihuwar sa inda ya cika shekaru 59, sannan ya yaba da...
Rahotanni sun bayyana cewa wasu matasa da ake kyautata zaton ’yan daba ne sun kai hari kan gungun motocin tsohon Ministan Shari’a, Abubakar Malami,...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa naira a yau 02 ga watan Satumba 2025.
darajar canjin kudaden;
farashin cfa f(xop) siya:::2600
...
Farashin Dala a kasuwar bayan fage
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 02 ga watan Satumba 2025.
Darajar canjin...
Kwamitin da tsohon gwamnan Kano kuma shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya kafa domin binciken zargin korar jami’an Hisba da...