Wani rahoton da aka fitar ya nuna cewa gwamnatin jihar Jigawa ta kashe makudan kuɗaɗe kan alawus, karramawa da kuma tafiye-tafiyen ƙasashen waje a cikin...
An samu sabon salon rikicin da ke tsakanin Kamfanin Mai na Dangote da Kungiyar Ma’aikatan Man Fetur da Gas ta Najeriya (NUPENG), inda kamfanin Dangote...
‘Yan sanda sun kama ƙwararrun masu safarar makamai a Katsina
Rundunar ’yan sandan jihar Katsina ta kama mutane biyu da ake zargi da safarar makamai,...
Mai martaba Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmad Nuhu-Bamalli, ya bayyana damuwa kan ƙarancin likitoci a asibitocin da ke fadin masarautar sa.
Sarkin ya bayyana hakan ne...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Mataimakinsa, Kashim Shettima, murnar zagayowar ranar haihuwar sa inda ya cika shekaru 59, sannan ya yaba da...