Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin CFA zuwa Naira a yau
21 ga watan Junairu 2025
Darajar canjin kudaden;
Farashin CFA F(XOP) Siya:::2550
...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 21 ga watan Junairu 2025
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,670
Farashin siyarwa ₦1,680
Zababben shugaban kasar Amurka Donald Trump, da zai sha rantsuwar kama aiki ya isa fadar gwamnatin kasar dake Washington DC.
Tuni dai Shugaban kasar mai...
Shugaban kwamitin fadar shugaban kasa akan sauya fasalin dokar harajin Nigeria, Taiwo Oyedele, ya sanar da cewa za'a fara amfani da sabon tsarin karɓar...