Ministan kudi da tattalin arzikin Nigeria, Wale Edun, yace lokaci bayan lokaci za'a rika sabunta farashin kiran waya dana Data a kasar.
Wale, ya sanar da...
Jam'iyyar SDP tace bata da yarjejeniyar hadakar siyasa tsakanin ta da Atiku Abubakar da El-Rufa'i, akan zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Shugaban...
Gwamnatocin Najeriya da China sun amince su ƙarfafa haɗin gwiwa a fannin makamashi, da tsaro, da harkokin kuɗi.
Ministocin harkokin wajen ƙasashen biyu ne suka...
Tsohuwar Wakiliyar kungiyar tarayyar Afrika (AU) a Amurka, Arikana Chihombori-Quao, tace kasar Faransa ce babbar barazana ga zaman lafiya da tsaron nahiyar Afirka.
Arikana ta...
Babbar Kotun jihar Kaduna, ta bayar da belin Dan Gwagwarmaya Mahadi Shehu, wanda jami'an tsaro suka kama kwanakin baya.
Kotun dake karkashin mai shari'a Murtala...
Gwamnan jihar Lagos Babajide Sanwo-Olu, ya saka hannu akan kasafin kudin jihar na wannan shekara da muke ciki 2025, a yau alhamis.
Mai taimakawa gwamnan...
Babban hafsan sojin Nigeria Christopher Musa, yace daga kasashen waje kungiyar yan ta'addan Boko Haram, ke samun taimakon kudade da horo ga jamia'n su,...