Farashin Sefa a kasuwar bayan fage
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa naira a yau 13 ga watan Satumba 2025.
darajar canjin kudaden;
farashin...
Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa Mahmud Usman, wanda aka bayyana a matsayin kwamandan ƙungiyar Ansaru da aka haramta, hukuncin ɗaurin shekaru...
An samu sabon salon rikicin da ke tsakanin Kamfanin Mai na Dangote da Kungiyar Ma’aikatan Man Fetur da Gas ta Najeriya (NUPENG), inda kamfanin Dangote...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 04 ga watan Satumba 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,535
Farashin siyarwa ₦1,540
Dalar...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa naira a yau 04 ga watan Satumba 2025.
darajar canjin kudaden;
farashin cfa f(xop) siya:::2600
...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Farfesa Yahaya Bunkure a matsayin sabon Shugaban Jami’ar Ilimi ta Tarayya (Federal University of Education),...
Gwamnatin jihar Kano ta gargadi ƙungiyar tuntuɓa ta arewa (ACF) kan shirin ta na kafa sabuwar majalisar dattawan Kano.
A cewar gwamnatin, tun a watan...