A Yau Labarai

Magoya bayan APC a Kano sun yi addu’o’i ga Tinubu da Barau

Wasu daga cikin masu goyon bayan jam’iyyar APC a Kano sun gudanar da taron addu’a na musamman domin neman nasara ga shugaban ƙasa Bola Ahmed...

Likitocin gwamnatin tarayya sun yi gargaÉ—in shiga yajin aiki a gobe

Kungiyar Likitoci masu neman kwarewa ta ƙasa (NARD) ta sake baiwa gwamnatin tarayya wa’adin awa 24 domin biyan bukatunsu kafin su tsunduma cikin yajin...

Mashahuri

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Kasuwanci

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 12 ga watan Satumba 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,530 Farashin...

Siyasa

El-Rufa’i ba mai gida na bane—Uba Sani

Gwamnan Kaduna, Sanata Uba Sani, ya musanta zargin da ake yi cewa yana karkashin tasirin tsohon gwamnan jihar Malam Nasir El-Rufai wajen...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

NAFDAC ta kama jabun maganin Maleriya na Naira biliyan 1.2

Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa...

Magoya bayan APC a Kano sun yi addu’o’i ga Tinubu da Barau

Wasu daga cikin masu goyon bayan jam’iyyar APC a...

Likitoci sun shiga yajin aiki a faÉ—in Najeriya

Kungiyar Likitoci masu neman kwarewa ta ƙasa (NARD) ta...

Mun tattauna da Goodluck akan matsalolin da Najeriya ke ciki–Peter Obi

Tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ya gana da tsohon...

Al'adu

Labarai A Yau

Hajjin 2026: Maniyyatan Kano zasu biya miliyan ₦8.5, a matsayin kuɗin ajiya 

Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano ta bayyana cewa duk mai niyyar zuwa aikin Hajjin 2026 dole ne ya ajiye kuÉ—i naira miliyan...

Mun tara harajin Naira triliyan 20 daga fannin da ba na fetur ba a wata 8–Gwamnati

Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa Najeriya na kan turbar cimma burin samun kuɗaɗen shiga wanda ba daga fannin man fetur ba, bisa rahotannin...

Har yanzu Kwankwaso zai iya komawa jam’iyyar APC – Jibrin

Abdulmumin Jibrin, dan majalisar tarayya mai wakiltar Kiru da Bebeji, kuma babban jigo a jam’iyyar NNPP, ya bayyana cewa tsohon gwamnan Kano kuma dan...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 04 ga watan Satumba 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,535 Farashin siyarwa ₦1,540 Dalar...
- Advertisement -

Farashin sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa naira a yau 04 ga watan Satumba 2025. darajar canjin kudaden; farashin cfa f(xop) siya:::2600    ...

Tinubu ya naɗa farfesa Yahaya Bunkure a matsayin shugaban Jami’ar Ilimi ta Zaria

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Farfesa Yahaya Bunkure a matsayin sabon Shugaban Jami’ar Ilimi ta Tarayya (Federal University of Education),...

Likita ya rasu sakamakon gajiyar aikin awanni 72 babu hutu

Wani likita mai neman ƙwarewa a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jihar Rivers (RSUTH), Oluwafemi Rotifa, ya rasu bayan da ya yi aikin awanni 72...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Tsaffin kayan aikin Æ´an sanda ba zasu yaÆ™i laifukan Æ´an Najeriya na yanzu ba–Egbetokun

Sufeto-Janar na ‘yan sanda, Kayode Egbetokun, ya jaddada bukatar...

Najeriya Za Ta Gurfanar da Kwamandojin Ƙungiyar Ta’addanci Ta Ansaru

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta gurfanar da...