A Yau Labarai

Magoya bayan APC a Kano sun yi addu’o’i ga Tinubu da Barau

Wasu daga cikin masu goyon bayan jam’iyyar APC a Kano sun gudanar da taron addu’a na musamman domin neman nasara ga shugaban ƙasa Bola Ahmed...

Likitocin gwamnatin tarayya sun yi gargaÉ—in shiga yajin aiki a gobe

Kungiyar Likitoci masu neman kwarewa ta ƙasa (NARD) ta sake baiwa gwamnatin tarayya wa’adin awa 24 domin biyan bukatunsu kafin su tsunduma cikin yajin...

Mashahuri

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Kasuwanci

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 12 ga watan Satumba 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,530 Farashin...

Siyasa

El-Rufa’i ba mai gida na bane—Uba Sani

Gwamnan Kaduna, Sanata Uba Sani, ya musanta zargin da ake yi cewa yana karkashin tasirin tsohon gwamnan jihar Malam Nasir El-Rufai wajen...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

NAFDAC ta kama jabun maganin Maleriya na Naira biliyan 1.2

Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa...

Magoya bayan APC a Kano sun yi addu’o’i ga Tinubu da Barau

Wasu daga cikin masu goyon bayan jam’iyyar APC a...

Likitoci sun shiga yajin aiki a faÉ—in Najeriya

Kungiyar Likitoci masu neman kwarewa ta ƙasa (NARD) ta...

Mun tattauna da Goodluck akan matsalolin da Najeriya ke ciki–Peter Obi

Tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ya gana da tsohon...

Al'adu

Labarai A Yau

An ci amana ta a zaÉ“en shekarar 2015–Goodluck

Tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan, ya ce ya fuskanci cin amana sosai a lokacin da yake neman zarcewa kan kujerar shugabancin ƙasa a zaben...

Gwamnatin Kano Ta Ƙalubalanci Korar ‘Yan Arewa daga Abuja

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana damuwarta kan abin da ta kira maimaita korar ‘yan Arewa daga Babban Birnin Tarayya Abuja zuwa Kano da wasu...

Karyewar farashin É—anyen man fetur na barazana ga kasafin KuÉ—in Najeriya

Farashin man fetur ya sauka a ranar Alhamis kafin taron kungiyar kasashe masu arzikin man fetur ta duniya, OPEC da kawayenta da za a...

Mun daidaita tattalin arziÆ™in Najeriya a shekaru 2—Tinubu

Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa muhimman tsare-tsaren da gwamnatinsa ta ɗauka sun haifar da sakamako mai kyau, tare da janyo hankalin...
- Advertisement -

Tinubu ya tafi hutun shekara a Burtaniya da Faransa

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bar Abuja a yau, Alhamis 4 ga Satumba, domin fara hutun shekara ta 2025. Sanarwar da fadar shugaban ƙasa...

Mai neman aure ya buƙaci a biya shi kuɗin kayan da ya siya wa yaron bazawarar sa a Kano 

Wani mutum mai suna Yusif Musa, ya gurfanar da shugaban kwamitin unguwar Yankusa, Abdulaziz Isa, a gaban kotun shari’ar Musulunci da ke Danbare, karkashin...

Hukumar yaƙi da cin hanci, ta gayyaci shugaban ƙaramar hukumar Dala, da shugaban Kwalejin Legal

Hukumar karɓar koke-koke da hana cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta gayyaci shugaban ƙaramar hukumar Dala, da shugaban Kwalejin nazarin addinin musulunci...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Tsaffin kayan aikin Æ´an sanda ba zasu yaÆ™i laifukan Æ´an Najeriya na yanzu ba–Egbetokun

Sufeto-Janar na ‘yan sanda, Kayode Egbetokun, ya jaddada bukatar...

Najeriya Za Ta Gurfanar da Kwamandojin Ƙungiyar Ta’addanci Ta Ansaru

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta gurfanar da...