Likitocin birnin tarayya Abuja dake cigaba da yajin aiki a yanzu haka sun nemi manyan jami'an gwamnatin tarayya su rika zuwa asibitocin gwamnati ana duba...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 21 ga watan Junairu 2025
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,670
Farashin siyarwa ₦1,680
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin CFA zuwa Naira a yau
23 ga watan Junairu 2025
Darajar canjin kudaden;
Farashin CFA F(XOP) Siya:::2550
...
Hafsan Hafsohin kasa Christopher Musa, yace kungiyar Boko Haram, tana samun tallafin kudade daga ciki da wajen Nigeria, wanda haka ne yasa har yanzu...
Hukumar Kwallon kafa ta Nigeria, ta bayyana Eric Chelle, a matsayin cikakken mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Nigeria Super Eagles, a hukumance.
An...
Mambobin majalisar dokokin jihar Lagos, sun tsige kakakin majalisar Mudashiru Obasa.
Rahotanni, sun bayyana cewa tsige Mudashiru Obasa, baya rasa nasaba da zargin da yan...
Hafsan hafsoshin kasa Janar Christopher Musa, yayi bayanin cewa dakarun su suna bin tsauraran matakai kafin kaddamar da wani harin jiragen sama a duk...