A Yau Labarai

Majalisar dattawa ta amince da naÉ—in jakadu 64

Majalisar Dattawa ta amince da naɗin sunayen mutane 64 a matsayin Jakadu. Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ne ya miƙa sunayen, ciki har da tsohon Ministan Harkokin...

Ganduje Ya Janye Shirin Kafa Rundunar Hisbah a Kano

Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya sanar da janye shirin da yake yi na kafa wata rundunar tsaro ta Æ´an sa kai...

Mashahuri

Gwamnan Kano ya yabawa Tinubu da Abba Bichi kan amincewa a kammala aikin titin Wuju-Wuju

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana matuƙar...

Tinubu Ya NaÉ—a Sabon Shugaban Hukumar NERC

  Shugaban Æ™asa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sake...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Tinubu Ya NaÉ—a Sabon Shugaban Hukumar NERC

  Shugaban Æ™asa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sake fasalin Hukumar Kula da Harkokin Wutar Lantarki ta Ƙasa...

Gwamnatin tarayya ta sake buɗe makarantu 47 da ta rufe saboda rashin tsaro 

Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin sake buÉ—e dukkan makarantu 47 na haÉ—aka da aka rufe sakamakon matsalolin...

Kasuwanci

Gwamnatin tarayya ta haramta fitar da katako zuwa kasashen waje

Gwamnatin Tarayya ta sanar da haramta fitar da itatuwa da katako baki É—aya, tare da soke dukkan lasisi da izini da aka taÉ“a...

Siyasa

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Gwamnatin tarayya ta sake buɗe makarantu 47 da ta rufe saboda rashin tsaro 

Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin sake buÉ—e dukkan...

Majalisar dattawa ta amince da naÉ—in jakadu 64

Majalisar Dattawa ta amince da naÉ—in sunayen mutane 64...

Kotu ta ƙi bayar da belin Abubakar Malami

Wata babbar kotun tarayya dake Abuja ta ƙi amincewa...

Tinubu zai gabatar da kasafin kuÉ—in 2026 a  gobe Juma’a 

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai gabatar da Kasafin...

El-Rufai ya roƙi ’yan Najeriya su ƙyale Buhari ya huta

Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi kira ga...

Al'adu

Labarai A Yau

Shu’aibu Lawan Kumurci: Babban burina na zama shugaban kasar Najeriya

Jarumin fim Shu'aibu Lawan Kumurci ya nuna sha'awarsa na son ganin yana jagorantar mutane a matsayin wani shugaba. Kumurci ya ce yana da burin son...

Lauyoyi tara sun kai Safara’u da Gwanja da Murja Æ™ara Kotun Musulunci

Wasu lauyoyi guda tara sun kai wasu mutum goma ƙara waɗanda suka shahara a shafin Tiktok. Mai magana da yawun Kotunan Jihar Kano Baba Jibo...

Hukumar NBC ta haramta waÆ™ar ‘Warr’ ta Ado Gwanja a Najeriya

Hukumar kula da kafafen sadarwa ta NBC a Najeriya ta haramta waƙar 'Warr', wadda sanannen mawaƙin Hausa Ado Isa Gwanja ya yi a baya-bayan...

Mafarauta da Æ´an banga sun kashe Æ´an bindiga 30 a Taraba

Ƙungiyar haɗin gwiwa ta mafarauta da yan banga na ci gaba da samun nasara a fafatawar su da ‘yan bindiga masu tayar da kayar...
- Advertisement -

Ma’aikatan kula da zirga-zirgar jiragen sama sun hana tashin jirage a Kano

Tashi da saukar jirage ya samu tasgaro a filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano MAKIA, sakamakon zanga-zanga da ma’aikatan hukamar da ke kula...

Rushewar katangar makaranta ta kashe yara 2 a Legas

Wasu yara biyu, Samat Saheed da wata yarinya da ba a fayyace sunanta ba, sun rasa rayukansu a lokacin da katangar makarantar Covenant Point...

Brazil ta hana sayar da wayoyin iphone marasa caja

Gwamnatin Brazil ta ce ta hana sayar da wayoyin iPhone wadanda ba su da caja a kasar. A wata sanarwa da ma'aikatar shari'ar kasar ta...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Zamu yi duk mai yiwuwa wajen samar da kayan aiki ga jami’an tsaro–Tinubu

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada ƙudurin...

Sojoji Sun Daƙile Harin ISWAP a Borno

Dakarun sojin Najeriya da ke ƙarƙashin Operation HADIN KAI...