Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta tsige É—an majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Gummi/Bukkuyum ta jihar Zamfara, Abubakar Gummi, daga kujerarsa bayan ya...
Rahoton Daily Trust ya nuna cewa rufe matatar mai ta Port Harcourt daga Mayu zuwa Oktoba 2025 ya jawo wa Najeriya asarar kimanin Naira biliyan 366.2.
An kashe dala biliyan 1.5 wajen gyaran matatar...