A Yau Labarai

DSS sun gano shirin ISWAP na kai hare-hare a wasu jihohin Arewa da Kudu

Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta fitar da gargadi game da yiwuwar kai hare-haren ta’addanci da kungiyar ISWAP ke shirin kaiwa a wasu yankuna...

Bello Turji Ya Saki Mutane Sama da 100 da Yayi Garkuwa Dasu a Zamfara

Shahararren shugaban ‘yan bindiga, Bello Turji, ya saki mutane sama da 100 da ya yi garkuwa da su a Jihar Zamfara, a wani sabon...

Mashahuri

An saka lokacin bayyana sakamakon zaɓen shugaban ƙasar Kamaru

An saka lokacin bayyana sakamakon zaɓen shugaban ƙasar Kamaru Majalisar...

Masu Æ™wacen waya sun yi wa ma’aikaciyar asibiti kisan gilla

An kashe wata ma’aikaciyar jinya mai suna Hadiza Musa, wadda...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

An saka lokacin bayyana sakamakon zaɓen shugaban ƙasar Kamaru

An saka lokacin bayyana sakamakon zaɓen shugaban ƙasar Kamaru Majalisar Tsarin Mulki ta Kamaru ta bayyana cewa za ta...

Masu Æ™wacen waya sun yi wa ma’aikaciyar asibiti kisan gilla

An kashe wata ma’aikaciyar jinya mai suna Hadiza Musa, wadda ke aiki a Asibitin Gambo Sawaba da ke Kofar Gayan, Zaria, Jihar...

Kasuwanci

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Sefa zuwa Naira a yau 22 ga watan Oktoba 2025. darajar canjin kudaden; farashin cfa f(xop)...

Siyasa

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Sarkin Musulmi ya yi tsokaci a kan zargin kisan Kiristoci a Najeriya

Sarkin Musulmi ya yi tsokaci a kan zargin kisan...

DSS sun gano shirin ISWAP na kai hare-hare a wasu jihohin Arewa da Kudu

Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta fitar da...

Kotu ta bayyana matsayin ta a kan bayar da belin Tukur Mamu

Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta sake...

ASUU ta bayyana dalilan ta na janye yajin aiki

Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) ta bayyana cewa...

Ƴan kasuwa sun tafka asara a gobarar kasuwar Alaba da ke Legas

Wani ɓangare na kasuwar Alaba da ke Legas ya...

Al'adu

Labarai A Yau

Mafarauta da Æ´an banga sun kashe Æ´an bindiga 30 a Taraba

Ƙungiyar haɗin gwiwa ta mafarauta da yan banga na ci gaba da samun nasara a fafatawar su da ‘yan bindiga masu tayar da kayar...

Ma’aikatan kula da zirga-zirgar jiragen sama sun hana tashin jirage a Kano

Tashi da saukar jirage ya samu tasgaro a filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano MAKIA, sakamakon zanga-zanga da ma’aikatan hukamar da ke kula...

Rushewar katangar makaranta ta kashe yara 2 a Legas

Wasu yara biyu, Samat Saheed da wata yarinya da ba a fayyace sunanta ba, sun rasa rayukansu a lokacin da katangar makarantar Covenant Point...

Brazil ta hana sayar da wayoyin iphone marasa caja

Gwamnatin Brazil ta ce ta hana sayar da wayoyin iPhone wadanda ba su da caja a kasar. A wata sanarwa da ma'aikatar shari'ar kasar ta...
- Advertisement -

Masu sana’ar sinima sun yi cinikin Naira miliyan 378 a Agusta a Nijeriya

Kungiyar masu Haska Fina-finai. Silima ta Najeriya, CEAN, a yau Talata ta ce ta samu Naira miliyan 378 daga tikitin da aka sayar a...

Gwamnatin Jigawa tana cigabada gyaran hanyoyi da ruwan sama ya lalata

Gwamnatin jihar jigawa tace tana bakin kokarinta wajen gyaran hanyoyi da kwalbtoci da ruwan sama ya karya domin baiwa masu ababan hawa da sauran...

Majalisar dokokin Kano ta nemi Æ´an majalisar tarayya su dauki matakin da ya dace kan dam din Tiga

Majalisar dokokin jihar Kano, ta buƙaci ƴan majalisar tarayya da ke wakiltar Kano da su yi gaggawar yin kira ga gwamnatin tarayya don dauki...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

DSS sun gano shirin ISWAP na kai hare-hare a wasu jihohin Arewa da Kudu

Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta fitar da...

Kotu ta bayyana matsayin ta a kan bayar da belin Tukur Mamu

Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta sake...

‘Yan bindiga sun sace mutane 73 a Zamfara

Aƙalla mutane 73 aka sace bayan wani harin ‘yan...