A Yau Labarai

Tinubu Ya Rantsar Da Sabon Shugaban INEC

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da Farfesa Joash Amupitan (SAN) a matsayin sabon shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC). An gudanar...

Allah Ya kare ni daga masu neman raba ni da Kwankwaso–Abba

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yi addu’ar neman kariya daga duk wanda yake kokarin haifar da sabani tsakaninsa da jagoransa, Sanata...

Mashahuri

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Kasuwanci

Dangote zai sayar da wani kaso na hannun jarin matatar sa

Shugaban kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya ce masana’antarsa ta tace man fetur na shirin sayar da tsakanin kashi 5 zuwa 10...

Siyasa

Kwankwaso yana da manufar samar da ci gaban Najeriya–Tinubu

Kwankwaso yana da manufar samar da ci gaban Najeriya--Tinubu Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a matsayin abokin...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Akpabio ya bayyana lokacin da ake gudanar da sahihan zaɓe a Najeriya

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya ce tsarin...

Tinubu Ya Rantsar Da Sabon Shugaban INEC

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da Farfesa...

Dangote zai sayar da wani kaso na hannun jarin matatar sa

Shugaban kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya ce masana’antarsa...

Nnamdi Kanu ya É—auki wani mataki bayan korar lauyoyin sa

Jagoran ƙungiyar masu rajin kafa ƙasar Biapra IPOB, Nnamdi...

Al'adu

Labarai A Yau

Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya samu karuwa

Hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari na sadarwa, Bashir Ahmad ya samu karuwa tare da matarsa kamar yadda ya bayyana shafinsa na Twitter. Ahmad Bashir ya...

Gwamnatin Kano za ta kashe naira biliyan 1.2 wajen sake gina shataletale da hanyoyi 42

Gwamnatin Jihar Kano za ta kashe naira biliyan 1.2 wajen gina shataletale da gyara hanyoyin cikin gari guda 42 da suka lalace sakamakon mamakon...

Kwankwaso ya karbi Yan APC sama da 100 a jihar Delta

Dan takarar shugaban kasa a Jam'iyar NNPP Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya karbi Jan Jam'iyar APC sama da mutane dari a jihar Delta . Tsohon...

Ana fargabar mutane da dama sun makale sakamakon rushewar Gini Mai hawa hudu a jihar Akwa Ibom

Ginin Mai hawa hudu Wanda ya rushe a kan titin Akah a cikin babban birnin jihar har zuwa yanzu ba'a iya tantace yawan mutanan...
- Advertisement -

Gwamnatin jihar Nasarawa ta amince da daukar sabbin likitoci guda 37

Gwamnatin jihar Nasarawa karkashin jagoranci Injiniya Abdullahi Sule ta amince da daukar sabbin likitoci guda 37 domin inganta bangaren Lafiya a jihar. Gwamna Sule ya...

‘Yan sanda sun fadada bincike kan dan Chana da ya kashe budurwassa a Kano

Rundunar 'yan sandan jihar Kano tace ta samu nasarar cafke wani mutum dan asalin kasar Sin wanda ake zarginsa da laifin hallaka budurwassa ta...

Osinbajo ya tafi London taron binne gawar Sarauniyar Ingila ta II

Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya tashi zuwa kasar Ingila domin Halartar taron binne Gawar Marigayiya sarauniyar Ingila Elizabeth ta ll. A takardar da...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro