A Yau Labarai

Tinubu Ya Rantsar Da Sabon Shugaban INEC

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da Farfesa Joash Amupitan (SAN) a matsayin sabon shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC). An gudanar...

Allah Ya kare ni daga masu neman raba ni da Kwankwaso–Abba

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yi addu’ar neman kariya daga duk wanda yake kokarin haifar da sabani tsakaninsa da jagoransa, Sanata...

Mashahuri

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Kasuwanci

Dangote zai sayar da wani kaso na hannun jarin matatar sa

Shugaban kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya ce masana’antarsa ta tace man fetur na shirin sayar da tsakanin kashi 5 zuwa 10...

Siyasa

Kwankwaso yana da manufar samar da ci gaban Najeriya–Tinubu

Kwankwaso yana da manufar samar da ci gaban Najeriya--Tinubu Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a matsayin abokin...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Akpabio ya bayyana lokacin da ake gudanar da sahihan zaɓe a Najeriya

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya ce tsarin...

Tinubu Ya Rantsar Da Sabon Shugaban INEC

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da Farfesa...

Dangote zai sayar da wani kaso na hannun jarin matatar sa

Shugaban kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya ce masana’antarsa...

Nnamdi Kanu ya É—auki wani mataki bayan korar lauyoyin sa

Jagoran ƙungiyar masu rajin kafa ƙasar Biapra IPOB, Nnamdi...

Al'adu

Labarai A Yau

Ba ma’aikacinmu dake karbar albashin naira miliyan 3 kowanne wata – PenCom

Hukumar dake kula da kudaden fanshon 'yan Najeriya da ake kira PenCom tayi watsi da rahotan dake bayyana cewar kowanne ma’aikacin ta na karbar...

Mahaifiyar tsohon shugaban EFCC Ibrahim Magu ta rasu

Mahaifiyar tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Kasa EFCC Ibrahim Magu Hajja Bintu Jamarema ta rasu. Hajja Bintu Mai shekara 92...

Shari’a zatayi aiki akan dan kasar Sin din daya kashe budurwarsa – Gwamna Ganduje

Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce Shari'a zatayi aiki akan dan kasar Sin din daya kashe budurwarsa. Dr Abdullahi Umar Ganduje ya...

Gwamnatin Tunisia ta ƙara farashin fetur da gas ɗin girki

Gwamnatin Tunisia ta ƙara farashin man fetur da kashi uku cikin 100 inda farashin tukunyar iskar gas ta ɗaga da kashi 14 cikin 100. Matakin...
- Advertisement -

Sunayen ‘yan Najeriya da suka mutu suka bar dukiya a Birtaniya

Gwamnatin Birtaniya ta wallafa jerin sunayen ‘yan Najeriya da suka mutu suka bar dukiya mai tarin yawa a kasar amma ba tare da an...

Birtaniya: ’Yan Najeriya 56 sun mutu sun bar dukiya babu magada

Gwamnatin Birtaniya ta wallafa jerin sunayen ‘yan Najeriya 56 da suka mutu suka bar dukiya mai tarin yawa a kasar amma ba tare da...

Hadarin Jirgin Kwale-Kwale ya lakume rayuka 22 a Jigawa

Mutane 22 ne suka kwanta dama sakamakon kifewar jirgin kwale-kwale a wasu sassan jihar Jigawa. Rundunar 'yan sandan jihar ta fada cikin wata sanarwa cewa...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro