Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da Farfesa Joash Amupitan (SAN) a matsayin sabon shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC).
An gudanar...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yi addu’ar neman kariya daga duk wanda yake kokarin haifar da sabani tsakaninsa da jagoransa, Sanata...
Kwankwaso yana da manufar samar da ci gaban Najeriya--Tinubu
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a matsayin abokin...
Shugaban rukunin Kamfanonin man fetur na kasa NNPC Mele Kyari yace yanzu jihohin Oyo da Ogun sunfi sauran jihohin Najeriya amfani da Man Fetur.
Mele...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, tana dab da shawo kan matsalar gurbataccen ruwan sha da ake samu a baya-bayan nan.
Kwamishinan ma’ikatar samar da ruwan...
Wani jirgin yaki na rundunar sojojin saman Najeriya, NAF ya kaddamar da wani sabon hari a maɓoyar shugaban ƴan bindigar Zamfara, Bello Turji.
Jaridar Daily...