A Yau Labarai

Farashin kayan abinci ya yi raga-raga a wasu kasuwannin Abuja, manoma sun koka

Rahotanni daga sassa daban-daban na Babban Birnin Tarayya (FCT) sun nuna cewa farashin kayan abinci ya sake yin ƙasa sosai sakamakon girbin bana da manoma...

An bayyana sunan mutanen da zasu shugabanci jam’iyyar PDP

Yayin da ake ƙara samun ɗumamar siyasa kafin babban taron jam’iyyar PDP na ƙasa da aka shirya gudanarwa a watan Nuwamba a garin Ibadan,...

Mashahuri

Sabon shugaban INEC ya ɗaukar wa ƴan Najeriya alƙawari a kan zaɓe mai zuwa

Sabon shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Joash...

Al’ummar Shanono sun koka a kan yadda yan bindiga ke shigo musu daga wata jihar Arewa

Al’ummar karamar hukumar Shanono da ke Jihar Kano sun...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Sabon shugaban INEC ya ɗaukar wa ƴan Najeriya alƙawari a kan zaɓe mai zuwa

Sabon shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya sha alwashin kare dokokin zaɓe da kuma...

Al’ummar Shanono sun koka a kan yadda yan bindiga ke shigo musu daga wata jihar Arewa

Al’ummar karamar hukumar Shanono da ke Jihar Kano sun koka kan yadda ’yan bindiga daga Jihar Katsina ke...

Kasuwanci

Farashin kayan abinci ya yi raga-raga a wasu kasuwannin Abuja, manoma sun koka

Rahotanni daga sassa daban-daban na Babban Birnin Tarayya (FCT) sun nuna cewa farashin kayan abinci ya sake yin ƙasa sosai sakamakon girbin...

Siyasa

Kwankwaso yana da manufar samar da ci gaban Najeriya–Tinubu

Kwankwaso yana da manufar samar da ci gaban Najeriya--Tinubu Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a matsayin abokin...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Tinubu ya nemi wasu manyan buƙatu a wajen sabon shugaban INEC saboda zaɓen 2027

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya buƙaci sabon shugaban Hukumar...

Farashin kayan abinci ya yi raga-raga a wasu kasuwannin Abuja, manoma sun koka

Rahotanni daga sassa daban-daban na Babban Birnin Tarayya (FCT)...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Sefa...

Kotu ta fara hukunta masu zube kayan gini akan titunan Kano

Wata kotun Tafi da Gidan a jihar Kano ta...

Al'adu

Labarai A Yau

Jihar Taraba ce tafi ko wacce jiha a Najeriya sayar da Iskar Gas Mai tsada – NBS

Hukumar kiddiga ta kasa NBS tace yanzu farashin Iskar Gas a Najeriya kullum Kara Hawa sama yakeyi a daidai lokacin da ake fama da...

Za’a gurfanar da makashin Ummita a kotu ranar Laraba

A ranar Laraba 21 ga watan Satumba 2022 ne a ake saran gurfanar da Ɗan ƙasar Chainan nan mai suna Ghen Quanrong da ya...

INEC ta fitar da jerin sunayen ƴan takarar shugaban ƙasa na 2023 da ƴan majalisar dokoki

Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC, ta fitar da jerin sunayen ƴan takarar shugaban ƙasa da majalisar dattawa da kuma na majalisar...

Wani Biri da ya tsinke ya addabi mutanen Janbulo dake Kano

Wani shu’umin Biri ya addabi mutanen yankin Janbulo 2nd Gate dake karamar hukumar Gwale a cikin Kano, sati guda kenan da tsinkewar birin daga...
- Advertisement -

Inyamuri ba zai gaji Buhari ba – Orji Kalu

Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Kalu a ranar Talata 20 ga watan Satumba ya ce babu wani Inyamuri da zai lashe zaben 2023 mai...

Ba za mu bari É—alibai su rufe hanyar Kaduna-Abuja ba – Gwamnati

Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce ba za ta yarda da duk wani yunkuri da wani ko wasu za su yi na toshe hanyar Kaduna...

Buhari ya jinjinawa NDLEA saboda babban kamun da ta yi na hodar ibilis

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jinjinawa shugaban Hukumar NDLEA dake yaki da miyagun kwayoyi, Janar Buba Marwa mai ritaya tare da jami’ansa sakamakon gagarumar...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro