Tsoffin manyan hafsoshin tsaron da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sauke daga mukamansu Janar Christopher Musa (tsohon Hafsan Tsaron Ƙasa), Air Marshal Hasan Abubakar...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 26 ga watan Oktoba 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,485
Farashin...
’Yan ta’addan kungiyar ISWAP sun kai wani harin ba–zata a jihar Borno, inda suka yi awon gaba da dan sanda da kuma ’yan sa–kai na rundunar CJTF guda hudu da mafarauta guda...
Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya gargaɗi ƴan Najeriya da kada su kuskura su zaɓi masu kashe mutane a zaɓe mai tafe.
Jonathan ya bayyana...
Ƙasurgumin ɗan bindigan nan, Bello Turji, yace cin amana ne harin da Sojojin Najeriya suka kai sansaninsa a jihar Zamfara.
Jaridar The Cable ta ruwaito...
Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi da abokin takararsa, Yusuf Baba Ahmed, sun ziyarci Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero a...