A Yau Labarai

Majalisun dokokin ƙasa sun amince a kirkiro sabbin jihohi masu

Majalisun Dokokin Tarayya sun amince da shirin ƙirƙirar jihohi shida sabbi, abin da zai ƙara yawan jihohin ƙasar nan daga 36 zuwa 42 idan aka...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Sefa zuwa Naira a yau 24 ga watan Oktoba 2025. darajar canjin kudaden; farashin cfa f(xop) siya:::2600    ...

Mashahuri

Ƴan kasuwa sun yi kukan karyewar farashin shinkafa

Farashin shinkafa ya fadi a kasuwannin Legas sakamakon karuwar...

Hisbah ta kama masu shirya auren maza zalla a birnin Kano

Rundunar Hisba ta jihar Kano ta kama mutum 25...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Ƴan kasuwa sun yi kukan karyewar farashin shinkafa

Farashin shinkafa ya fadi a kasuwannin Legas sakamakon karuwar shigo da kaya daga ketare da kuma girbin cikin...

Hisbah ta kama masu shirya auren maza zalla a birnin Kano

Rundunar Hisba ta jihar Kano ta kama mutum 25 bisa zargin shirya bikin auren masu neman maza a...

Kasuwanci

Ƴan kasuwa sun yi kukan karyewar farashin shinkafa

Farashin shinkafa ya fadi a kasuwannin Legas sakamakon karuwar shigo da kaya daga ketare da kuma girbin cikin gida da ya karu,...

Siyasa

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Likitoci sun saka lokacin fara yajin aikin sai baba-ta-gani

Ƙungiyar Likitocin Masu Neman Kwarewa ta Ƙasa (NARD) ta...

Majalisun dokokin ƙasa sun amince a kirkiro sabbin jihohi masu

Majalisun Dokokin Tarayya sun amince da shirin ƙirƙirar jihohi...

Tinubu zai bayar da babbar Kyauta ga tsaffin hafsoshin tsaron ƙasa

Tsoffin manyan hafsoshin tsaron da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Sefa...

Al'adu

Labarai A Yau

‘Yan Bindiga sun kashe mutum 3 da sace 22 a Jihar Kaduna

‘Yan bindiga sun kashe mutane uku tare da yin garkuwa da wasu mutane 22 da suka hada da manoma a wasu kauyukan karamar hukumar...

Gwamnatin tarayya ta umarci Shugabanin jami’oin Najeriya su gaggauta bude Jami’oi

Gwamnatin tarayya ta umarci Shugabanin jami'oin Najeriya su gaggauta bude Jami'oi Dan fara aiki ba tare da Bata lokaci ba. A wata takardar hadin guiwa...

NDLEA ta kama wani tsoho mai shekaru 75 da tabar wiwi 49Kg da kodin mai nauyin 733Kg a Kano

Jami’an tsarol sun kama wani tsoho mai shekaru 75 bisa laifin mallakar tan din haramtattun kwayoyi” a unguwar Anguwan Sate, yankin karamar hukumar Mayo...

Babu wata takaddama a cikin jam’iyar mu – APC

Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta yi ƙarin haske game da cece-ku-cen da ake yi musamman a shafukan sada zumunta na internet kan...
- Advertisement -

Ambaliyar ruwa ta tilastawa mutum 2,800 kaura daga muhallinsu a Jihar Kwara

A kalla mutane bakwai ne suka rigamu gidan gaskiya a sakamakon barnar da ambaliyar ruwa ta yi a sassan daban-daban na jihar Kwara a...

‘Yan sanda sun cafke mutum 3 kan zargin fashi da makami a Abuja

Rundunar ‘Yansanda reshen birnin tarayya (FCT) ta samu nasarar cafke wasu mutum uku bisa zarginsu da kasancewa kwararrun ‘yan fashi da suka addabi hanyar...

Kotu ta yi watsi da karar hana Tinubu da Peter Obi takara

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ki amincewa da bukatar da Jam’iyyar PDP ta a dakatar da ’yan takarar Shugaban Kasa na...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Ƴan bindiga sun budewa motar fasinja wuta a hanyar Kwara zuwa Kogi

Wasu ƴan bindiga sun kai hari kan wata motar...

Gwamnan Borno ya bayyana sabbin makaman da Boko Haram ke amfani da su

Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bukaci...

Al’ummar Shanono sun koka a kan yadda yan bindiga ke shigo musu daga wata jihar Arewa

Al’ummar karamar hukumar Shanono da ke Jihar Kano sun...