Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Sefa zuwa Naira a yau 27 ga watan Oktoba 2025.
darajar canjin kudaden;
farashin cfa f(xop) siya:::2600
...
Sabon shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya sha alwashin kare dokokin zaɓe da kuma bin ƙa’idojin kundin tsarin mulkin Najeriya.
Yayin...
Gwamnatin Tarayya ta janye umarnin da ta ba Shugabannin Jami’o’i da hukumomin gudanarwarsu na sake bude makarantun don dalibai su koma karatu.
Umarnin na farko...
Kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC, ya dage fara yakin neman zaben da aka shirya kaddamarwa a ranar Laraba.
Darakta-Janar na kwamitin...
Majalisar Dinkin Duniya ta ce fiye da kaso 70 na al’ummar jihar Katsina na rayuwa cikin matsanancin talauci.
Shugaban sashin jinkai na majalisar a Najeriya,...