An saki matar Ike Ekweremadu, Beatrice, daga gidan yarin Burtaniya, tare da dawo wa gida Nigeria.
:::CBN zai kawo karshen cinkin takardar kudi ta Naira
Beatrice, dai...
Manyan turakun lantarkin Nigeria na cigaba da fuskantar barazana daga wasu mutanen dake lalata su babu kakkautawa, duk da cewa jami'an hukumar tsaron al'umma...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin CFA zuwa Naira a yau
23 ga watan Junairu 2025
Darajar canjin kudaden;
Farashin CFA F(XOP) Siya:::2550
...
Kasar Amurka tace nan bada jimawa ba, za'a cimma yarjejeniyar tsagaita bude wuta a yakin kasar Isra'ila da Falasdinawa.
Mai bawa shugaban Amurka shawara akan...
Gwamnatin tarayya tace cutar murar tsintsaye ta shiga jihar Kano, wanda aka tabbatar da samun ta a karamar hukumar Gwale, a birnin Kano.
::::Gwamnatin tarayya...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin CFA zuwa Naira a yau
14 ga watan Junairu 2025
Darajar canjin kudaden;
Farashin CFA F(XOP) Siya:::2550
...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 14 ga watan Junairu 2025
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,645
Farashin siyarwa ₦1,655
Dalar...