Tsohon Sanata Dino Melaye ya soki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu, inda ya ce tana iya kaiwa ga neman rance daga kamfanoni irin su Opay da Moniepoint saboda yawan rance...
Wata babbar kotun tarayya da ke Yenagoa, jihar Bayelsa, ta yanke hukunci cewa tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan, yana da dama a karkashin doka...
Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru/Bebeji a majalisar tarayya, Abdulmumin Jibrin Kofa, ya tabbatar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP mai mulki a...