Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 10 ga watan Satumba 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,515
Farashin siyarwa ₦1,525
Dalar Amurka...
Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru/Bebeji a majalisar tarayya, Abdulmumin Jibrin Kofa, ya tabbatar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP mai mulki a...