Wasu matasa da ake zargin ’yan daba ne sun tarwatsa wani taro da dattawan Katsina suka shirya domin tattauna hanyoyin magance matsalar tsaro a jihar,...
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana cewa daga watan Janairu zuwa Mayu 2025, jihohin Najeriya sun karɓi jimillar Naira biliyan 22.9 na kuɗaɗen...