A Yau Labarai

Mun daidaita tattalin arziÆ™in Najeriya a shekaru 2—Tinubu

Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa muhimman tsare-tsaren da gwamnatinsa ta ɗauka sun haifar da sakamako mai kyau, tare da janyo hankalin masu...

Shugaba Tinubu ya dawo da Dembos, kan muƙamin shugaban NTA

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin a dawo da Salihu Abdullahi Dembos kan muƙamin sa, na matsayin shugaban tashar Talabijin ta...

Mashahuri

An ci amana ta a zaÉ“en shekarar 2015–Goodluck

Tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan, ya ce ya fuskanci...

Gwamnatin Kano Ta Ƙalubalanci Korar ‘Yan Arewa daga Abuja

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana damuwarta kan abin da...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Kasuwanci

Karyewar farashin É—anyen man fetur na barazana ga kasafin KuÉ—in Najeriya

Farashin man fetur ya sauka a ranar Alhamis kafin taron kungiyar kasashe masu arzikin man fetur ta duniya, OPEC da kawayenta da...

Siyasa

Marafa: Zan Rage Wa Tinubu Kuri’a Miliyan Daya a 2027

Tsohon Sanatan Zamfara ta Tsakiya, Kabiru Marafa, ya ce zai tabbatar da cewa an rage wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu kuri’a miliyan...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Al'adu

Labarai A Yau

Hukumar NBC ta haramta waÆ™ar ‘Warr’ ta Ado Gwanja a Najeriya

Hukumar kula da kafafen sadarwa ta NBC a Najeriya ta haramta waƙar 'Warr', wadda sanannen mawaƙin Hausa Ado Isa Gwanja ya yi a baya-bayan...

Mafarauta da Æ´an banga sun kashe Æ´an bindiga 30 a Taraba

Ƙungiyar haɗin gwiwa ta mafarauta da yan banga na ci gaba da samun nasara a fafatawar su da ‘yan bindiga masu tayar da kayar...

Ma’aikatan kula da zirga-zirgar jiragen sama sun hana tashin jirage a Kano

Tashi da saukar jirage ya samu tasgaro a filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano MAKIA, sakamakon zanga-zanga da ma’aikatan hukamar da ke kula...

Rushewar katangar makaranta ta kashe yara 2 a Legas

Wasu yara biyu, Samat Saheed da wata yarinya da ba a fayyace sunanta ba, sun rasa rayukansu a lokacin da katangar makarantar Covenant Point...
- Advertisement -

Brazil ta hana sayar da wayoyin iphone marasa caja

Gwamnatin Brazil ta ce ta hana sayar da wayoyin iPhone wadanda ba su da caja a kasar. A wata sanarwa da ma'aikatar shari'ar kasar ta...

Masu sana’ar sinima sun yi cinikin Naira miliyan 378 a Agusta a Nijeriya

Kungiyar masu Haska Fina-finai. Silima ta Najeriya, CEAN, a yau Talata ta ce ta samu Naira miliyan 378 daga tikitin da aka sayar a...

Gwamnatin Jigawa tana cigabada gyaran hanyoyi da ruwan sama ya lalata

Gwamnatin jihar jigawa tace tana bakin kokarinta wajen gyaran hanyoyi da kwalbtoci da ruwan sama ya karya domin baiwa masu ababan hawa da sauran...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Tinubu: Za mu kafa ‘Yan Sandan Jihohi don yaki da ‘yan bindiga

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya ce kafa ’yan...

An ƙona gidaje da gonaki masu yawa a jihar Filato

An ƙona gidaje da gonaki masu yawa a jihar...

’Yan daba sun tarwatsa taron zaman lafiya a Katsina

Wasu matasa da ake zargin ’yan daba ne sun...