A Yau Labarai

Al’ummar Danbare sun koka kan yunkurin kwace musu filin makaranta

Al’ummomin unguwannin Danbare, Hawan Dawaki, Kuyan Ta Inna, Gwazaye da Yammawa sun yi kira ga hukumomi da su kawo musu ɗauki kan yunkurin da wasu...

Ƴan jam’iyyar APC na fuskantar hare-hare a Kano–Alhassan Ado

Dan majalisar tarayya mai wakiltar Doguwa/Tudun Wada a majalisar wakilai, Alhassan Doguwa, ya zargi shugabar karamar hukumar Tudun Wada, Hajiya Sa’adatu Salisu, da daukar...

Mashahuri

An samu gawar da ta narke a cikin mota a kusa da majalisar wakilai

Rundunar ‘yan sanda ta Babban Birnin Tarayya (FCT) ta...

Majalisar wakilai ta ƙalubalanci bashin da Najeriya ke yawan karɓa

Shugaban Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya nuna damuwa kan...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

An samu gawar da ta narke a cikin mota a kusa da majalisar wakilai

Rundunar ‘yan sanda ta Babban Birnin Tarayya (FCT) ta tabbatar da gano gawar wani mutum da ta narke...

Hukumar Tsaron Dazukan Kano Ta Karɓi Ƙorafe-ƙorafen Garkuwa Da Mutane 145

Hukumar Tsaron Daji (NFSS) a jihar Kano ta bayyana cewa ta karɓi ƙorafe-ƙorafe guda 145 na laifuka daban-daban...

Kasuwanci

Matatar Dangote ta musanta cewa zata dakatar da aiki

Matatar mai ta Dangote ta nesanta kanta daga rahoton da ke cewa za ta dakatar da aiki a sashen man fetur na...

Siyasa

Kafin yanzu na so cigaba da zama a jam’iyyar NNPP–Kofa

Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru/Bebeji a majalisar tarayya, Abdulmumin Jibrin Kofa, ya tabbatar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP mai mulki a...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Al’ummar Danbare sun koka kan yunkurin kwace musu filin makaranta

Al’ummomin unguwannin Danbare, Hawan Dawaki, Kuyan Ta Inna, Gwazaye...

Babu zancen cire aljihu daga kayan Æ´an sandan Najeriya–The Cable

Wasu shafukan sada zumunta da jaridun yanar gizo sun...

El-Rufa’i ba mai gida na bane—Uba Sani

Gwamnan Kaduna, Sanata Uba Sani, ya musanta zargin da...

Gwamnatin Kano Zata Tantance Ƴan Fansho

Hukumar kula da fansho ta Jihar Kano, ta sanar...

Al'adu

Labarai A Yau

Wani Biri da ya tsinke ya addabi mutanen Janbulo dake Kano

Wani shu’umin Biri ya addabi mutanen yankin Janbulo 2nd Gate dake karamar hukumar Gwale a cikin Kano, sati guda kenan da tsinkewar birin daga...

Inyamuri ba zai gaji Buhari ba – Orji Kalu

Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Kalu a ranar Talata 20 ga watan Satumba ya ce babu wani Inyamuri da zai lashe zaben 2023 mai...

Ba za mu bari É—alibai su rufe hanyar Kaduna-Abuja ba – Gwamnati

Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce ba za ta yarda da duk wani yunkuri da wani ko wasu za su yi na toshe hanyar Kaduna...

Buhari ya jinjinawa NDLEA saboda babban kamun da ta yi na hodar ibilis

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jinjinawa shugaban Hukumar NDLEA dake yaki da miyagun kwayoyi, Janar Buba Marwa mai ritaya tare da jami’ansa sakamakon gagarumar...
- Advertisement -

Cututtuka marasa yaduwa sun fi lakume rayuka a duniya – WHO

Hukumar lafiya ta duniya WHO, ta ce cututtuka marasa saurin yaduwa, da suka hada da cututtukan zuciya, hawan jini, ciwon daji, ciwon sukari da...

Ba don Buhari ba, da tuni Najeriya ta shiga mayuwachin hali – APC

Mataimakin Daraktan Sadarwa na Majalisar Yakin Neman Zaben dan takarar Shugaban kasa na jam’iyyar APC, Lanre Issa-Onilu, ya ce ba don Buhari ne ke...

Zamu kara albashin ma’aikata saboda rayuwa tayi wahala – Chris Ngige

Ministan Kwadago Da Daukar Aiki, Chris Ngige, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na shawarar karin albashi ga dukkan ma'aikata a Najeriya saboda wahalar rayuwar...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Ƴan bindiga sun sace mata da ƴar shugaban APC a jihar Kwara

Rahotanni daga jihar Kwara sun tabbatar da cewa ‘yan...

Talauci da rashin aikin yi su ne tushen rashin tsaron arewa–Gwamnan Kaduna

Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana cewa...