Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 10 ga watan Satumba 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,515
Farashin siyarwa ₦1,525
Dalar Amurka...
Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru/Bebeji a majalisar tarayya, Abdulmumin Jibrin Kofa, ya tabbatar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP mai mulki a...
Kungiyar manyan ma’aikatan bangaren man fetur da iskar gas a Najeriya ta zargi sojoji da kasancewa ummul’aba’isin yawaitar satar danyen mai a kasar.
Kungiyar ta...
Wani limamin Kirista mazaunin Birnin London, Apostle Alfred Williams ya ce bai dace 'yan Najeriya su dinga zargin shugaban kasa Muhammadu Buhari akan matsalolin...
Sojojin Najeriya karkashin rundunar tsaro ta Operation Hadin Kai sun yi wa wasu ’yan ta’addan Boko Haram kwanton-bauna a karamar hukumar Jere da ke jihar...