A Yau Labarai

Bukarti ya karyata zargin El-Rufai kan biyan kudin fansa ga ‘yan bindiga

Fitaccen masani kan tsaro, Dr. Audu Bulama Bukarti, ya yi watsi da ikirarin tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, cewa gwamnatin tarayya na biyan kudin fansa...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa naira a yau 10 ga watan Satumba 2025. darajar canjin kudaden; farashin cfa f(xop) siya:::2600    ...

Mashahuri

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Kasuwanci

Kamfanin NNPC ya tafka asarar Naira biliyan 395.5

 Kamfanin Man Fetur na Ƙasa (NNPC), ya yi asarar kuÉ—i da ta kai Naira biliyan 395.5 a shekarar 2024, bisa ga rahoton...

Siyasa

Kwankwasiyya ta umarci kowane mai muƙami ya riƙa sanya jar hula

Kwankwasiyya ta umarci kowane mai muƙami ya riƙa sanya jar hula Tsarin siyasar Kwankwasiyya ya sake nanata mubaya’ar sa ga Injiniya Rabi’u Musa...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Kano: Gwamnati ta hana ƙarin kuɗin makarantu masu zaman kansu ba tare da izini ba

Gwamnatin Jihar Kano ta gargaÉ—i makarantun kuÉ—i da na...

Bukarti ya karyata zargin El-Rufai kan biyan kudin fansa ga ‘yan bindiga

Fitaccen masani kan tsaro, Dr. Audu Bulama Bukarti, ya...

Gwamnatin Kano ta bayar da hutun bikin Mauludi

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana gobe, Juma’a, 12 ga...

Kotu ta cire David Mark da Aregbesola daga shugabancin ADC

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da...

Al'adu

Labarai A Yau

2023: ‘Kada ku yi kuskuren zaÉ“en shugabanni masu kashe mutane’ – Jonathan

Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya gargaɗi ƴan Najeriya da kada su kuskura su zaɓi masu kashe mutane a zaɓe mai tafe. Jonathan ya bayyana...

‘Yan bindiga sun budewa wani dan kasuwa wuta a Kano

Hukumomi a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya sun tabbatar da wani hari da ake zargin wasu Æ´an bindiga sun kai a kasuwar Sabon...

Bello Turji ya maida martani kan harin jirgin sojin Najeriya 

Ƙasurgumin ɗan bindigan nan, Bello Turji, yace cin amana ne harin da Sojojin Najeriya suka kai sansaninsa a jihar Zamfara. Jaridar The Cable ta ruwaito...

Peter Obi ya ziyarci Sarkin Kano 

Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi da abokin takararsa, Yusuf Baba Ahmed, sun ziyarci Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero a...
- Advertisement -

‘Yan sanda sun kama motoci makare da makamai da za’a kai Katsina

Rundunar ’Yan Sanda a jihar Legas ta kama wasu motocin bas guda biyu da aka gano albarusai da babura guda uku da wasu kunshin...

‘Ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutane 134 a Jigawa’

Gwamnatin jihar Jigawa ta ce ambaliyar ruwan da ake fama da ita a bana ta yi sanadin rasa rayukan mutum 134 da dukiyar da...

Nan ba da dadewa ba, matsalar tsaro zata zama tarihi – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa dubi da yadda dakarun sojin Najeriya suka kara kaimi wajen yakan yan bindiga, matsalar tsaro zai zama tarihi...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Najeriya Za Ta Gurfanar da Kwamandojin Ƙungiyar Ta’addanci Ta Ansaru

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta gurfanar da...

Jami’an tsaro sun dakile harin tsakar dare a hanyar Abuja zuwa Kaduna

Jami'an tsaro sun fatattaki wasu ‘yan bindiga da suka...