Fitaccen masani kan tsaro, Dr. Audu Bulama Bukarti, ya yi watsi da ikirarin tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, cewa gwamnatin tarayya na biyan kudin fansa...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa naira a yau 10 ga watan Satumba 2025.
darajar canjin kudaden;
farashin cfa f(xop) siya:::2600
...
Kwankwasiyya ta umarci kowane mai muƙami ya riƙa sanya jar hula
Tsarin siyasar Kwankwasiyya ya sake nanata mubaya’ar sa ga Injiniya Rabi’u Musa...
Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya ce kasar na bukatar gwamnatin da ta san yadda ake gudanar da mulki.
Jaridar Daily Trust ta ruwaito tsohon shugaban...
’Yan ta’addan kungiyar ISWAP sun kai wani harin ba–zata a jihar Borno, inda suka yi awon gaba da dan sanda da kuma ’yan sa–kai na rundunar CJTF guda hudu da mafarauta guda...