A Yau Labarai

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 12 ga watan Satumba 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,530 Farashin siyarwa ₦1,540 Dalar Amurka...

Hisbah ta kuduri aniyar hana aikata ba daidai ba a bikin Takutaha a Kano

Rundunar Hisbah ta Karamar Hukumar Birnin Jihar Kano ta sanar da tura jami’an ta fiye da 1,000 domin tabbatar da tsaro a yayin gudanar...

Mashahuri

Gwamnatin Kano zata yi ayyukan ci gaba na sama da Naira biliyan 18

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da aiwatar da manyan...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Kasuwanci

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 12 ga watan Satumba 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,530 Farashin...

Siyasa

Kwankwasiyya ta umarci kowane mai muƙami ya riƙa sanya jar hula

Kwankwasiyya ta umarci kowane mai muƙami ya riƙa sanya jar hula Tsarin siyasar Kwankwasiyya ya sake nanata mubaya’ar sa ga Injiniya Rabi’u Musa...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Gwamnatin Kano ta mayar da kasuwar ‘Yan Lemo zuwa Dangwauro

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da sauya matsugunin kasuwar...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa...

Gwamnatin Bauchi ta kori jami’in ilimi bisa zargin lalata da mata

Hukumar Kula da Ma’aikata ta Jihar Bauchi ta sanar...

Al'adu

Labarai A Yau

’Yan bindiga sun sace ’yan sanda 3 a Jihar Ogun

Rahotanni na cewa, ’yan bindiga sun sace wasu ’yan sanda uku da tsakar rana a yankin Wasinmi da ke Karamar Hukumar Ewekoro ta Jihar...

FRSC sun kama motoci marasa lamba sama da 3000 a Kano

Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa (FRSC), reshen jihar Kano, ta ce ta kama sama da motoci dubu uku wadanda ba su da lambobi daga...

Wutar lantarkin Najeriya ta sake daukewa karo na 7 a bana

Wutar lantarkin Najeriya ta sake daukewa gaba daya tun daga tushe a ranar Litinin, lamarin da ya jefa ilahirin kasar cikin duhu. Lamarin na zuwa...

Shugabannin jami’o’i ba su da ikon bude makarantun da yajin aikin mu ya shafa – ASUU

Kungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya ASUU ta ce Shugabannin Jami’o’in Kasar mallakin Gwamnatin Tarayya ba su da ikon tursasa a bude jami’o’i a yanzu. ASUU ta...
- Advertisement -

Atiku ya nada Shekarau, Saraki, da wasu a matsayin masu ba shi shawara a zaben 2023

Ɗan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya nada sabbin masu ba shi shawara na musamman don karfafa yakin neman zaɓensa a...

Gwamnatin Tarayya na neman wadanda za ta jinginar wa da titunan jirgin kasa

Gwamnatin Tarayya ta fara cigiyar ‘yan kasuwar da za su zuba jari don ta jinginar musu da titunan jirgin kasa na Legas zuwa Ibadan da...

Artabun sojoji da Boko Haram ya sa an rufe hanyar Damboa

An rufe babbar hanyar Maiduguri zuwa Damboa bayan sojojin Rundunar Operation Hadin Kai sun yi artabu da mayakan Boko Haram. Aminiya ta sami rahoto cewa...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Najeriya Za Ta Gurfanar da Kwamandojin Ƙungiyar Ta’addanci Ta Ansaru

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta gurfanar da...

Jami’an tsaro sun dakile harin tsakar dare a hanyar Abuja zuwa Kaduna

Jami'an tsaro sun fatattaki wasu ‘yan bindiga da suka...