Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rattaɓa hannu a ƙwarya-ƙwaryan kasafin kuɗin shekara ta 2025, bayan amincewar majalisar dokokin jiha.
A jawabinsa, Gwamna Abba...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 12 ga watan Satumba 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,530
Farashin...
Kwankwasiyya ta umarci kowane mai muƙami ya riƙa sanya jar hula
Tsarin siyasar Kwankwasiyya ya sake nanata mubaya’ar sa ga Injiniya Rabi’u Musa...
Majalisar Wakilai ta dage zamanta na ranar Talatar nan saboda daukewar wutar lantarki da ta fuskanta.
Shugaban Majalisar, Femi Gbajabiamila ne ya wajabta tare da...
Dakarun sojojin Nijeriya sun kai hari kan wani taron tattaunawa da kungiyar ‘yan ta’addar ISWAP ta shirya a tsakanin mambobinta, inda suka kashe ‘yan...
Gwamnatin Tarayya ta janye umarnin da ta ba Shugabannin Jami’o’i da hukumomin gudanarwarsu na sake bude makarantun don dalibai su koma karatu.
Umarnin na farko...