Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 12 ga watan Satumba 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,530
Farashin...
Gwamnatin Jihar Edo ta sanya dokar takaita zirga-zirga ta tsawon sa’a 24 a garuruwan Obazagbon zuwa Ogheghe, da ke kusa da kauyen Irhirhi-Arogba-Obazagbon-Ogheghe.
Gwamnatin ta...
An yi jana'izar fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa na Kannywood, Umar Malumfashi, a jihar Kano.
Marigayin wanda aka fi sani da Ka fi gwamna...