A Yau Labarai

Magoya bayan APC a Kano sun yi addu’o’i ga Tinubu da Barau

Wasu daga cikin masu goyon bayan jam’iyyar APC a Kano sun gudanar da taron addu’a na musamman domin neman nasara ga shugaban ƙasa Bola Ahmed...

Likitocin gwamnatin tarayya sun yi gargaÉ—in shiga yajin aiki a gobe

Kungiyar Likitoci masu neman kwarewa ta ƙasa (NARD) ta sake baiwa gwamnatin tarayya wa’adin awa 24 domin biyan bukatunsu kafin su tsunduma cikin yajin...

Mashahuri

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Kasuwanci

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 12 ga watan Satumba 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,530 Farashin...

Siyasa

El-Rufa’i ba mai gida na bane—Uba Sani

Gwamnan Kaduna, Sanata Uba Sani, ya musanta zargin da ake yi cewa yana karkashin tasirin tsohon gwamnan jihar Malam Nasir El-Rufai wajen...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

NAFDAC ta kama jabun maganin Maleriya na Naira biliyan 1.2

Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa...

Magoya bayan APC a Kano sun yi addu’o’i ga Tinubu da Barau

Wasu daga cikin masu goyon bayan jam’iyyar APC a...

Likitoci sun shiga yajin aiki a faÉ—in Najeriya

Kungiyar Likitoci masu neman kwarewa ta ƙasa (NARD) ta...

Mun tattauna da Goodluck akan matsalolin da Najeriya ke ciki–Peter Obi

Tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ya gana da tsohon...

Al'adu

Labarai A Yau

Kudin kasashe 5 da suka fi dalar Amurka da Euro daraja a duniya

Idan ana maganar kudin da ya fi ko wane kudi daraja a duniya sau da dama mutane kan dauka idan aka ce Dalar Amurka...

Gwamnatin Tarayya zata kula da lafiyar ‘Yan Nijeriya milyan 83 kyauta

Gwamnatin tarayya ta shirya tsaf dangane da al’amarin kula da lafiyar ‘yan Nijeriya milyan 83 kyauta da ke cikin wadanda ya kamata a taimakawa. Janar...

Manoma 14 sun rasu a hatsarin kwale-kwale a Jihar Taraba

Manoma 14 sun rasu wasu da dama kuma sun bace a wani hatsarin kwalekwale a Karamar Hukumar Gassol ta Jihar Taraba. Shi dai wannan hatsarin...

NAJERIYA @62: Na jinjinawa Yan Najeriya bisa hakuri da sukayi da gwamnatina – Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya jinjinawa Yan Najeriya abisa hakuri da juriya da sukayi da gwamnatinsa tsawon lokacin da yayi Yana Mulkin kasa . Buhari...
- Advertisement -

Gwamna ya mayarwa Buhari martani kan siyawa jami’an tsaron jiharsa makamai

Gwamnan jihar Ondo Oluwarotimi Akeredolu yayi wa gwamnatin tarayya martani cewa nufinsa na siyan makamai ga rundunar Amotekun shine don bai wa jama'ar Ondo...

Asirin likitan bogi ya tonu bayan ya kashe tsohon shugaban gunduma na APC a Bauchi

Jami'an tsaro a jihar Bauchi sun kama wani Andrew Godwin da ake zargi likitan bogi kan halaka wani majinyaci yayin tiyata. Rahotanni daga garin Bogoro...

‘Yan ta’adda sun karbi mudun shinkafa 20, da na wake 20 matsayi kudin fansa

Tsagerunn 'yan bindiga sun sako mutane 12 bayan karbar mudannin kayan abinci a jihar Kaduna ta Arewa maso Yamma. An sace akalla mutane 20 a...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Tsaffin kayan aikin Æ´an sanda ba zasu yaÆ™i laifukan Æ´an Najeriya na yanzu ba–Egbetokun

Sufeto-Janar na ‘yan sanda, Kayode Egbetokun, ya jaddada bukatar...

Najeriya Za Ta Gurfanar da Kwamandojin Ƙungiyar Ta’addanci Ta Ansaru

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta gurfanar da...