A Yau Labarai

Kotu ta umarci a gurfanar da soja kan zargin kashe É—an Karota a Kano

Babbar Kotun Kano mai lamba 5, karkashin jagorancin Mai Shari’a Aisha Mahmud, ta bayar da umarni ga kwamandan sojojin barikin Bukabu da ya gaggauta gurfanar...

Rashin tsaro ya sa Najeriya ta dakatar da ritayar sojoji

Rundunar Sojin Najeriya ta dakatar da dukkan wani nau'in ritaya ga wasu manyan hafsoshi bayan Shugaba Bola Tinubu ya ayyana dokar ta-baci kan tsaro. Wata...

Mashahuri

Burkina Faso ta saki sojojin Najeriya 11 da ta tsare

Burkina Faso ta saki sojojin Najeriya 11 da ta...

Gwamnan jihar Osun Ademola Adeleke, ya fice daga PDP zuwa Accord Party

Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke, ya sanar da komawar...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Kasuwanci

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 09 daga watan Disamba 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,485 Farashin...

Siyasa

Kaso 70 na mutanen da ke kusa da Tinubu sun Æ™i shi a baya–Bwala

Mai ba wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan sadarwar manufofi, Daniel Bwala, ya bayyana cewa kusan kashi 70 cikin 100 na mutanen...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Gwamnan jihar Rivers ya sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC

Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya sanar da ficewar...

Kotu ta umarci a gurfanar da soja kan zargin kashe É—an Karota a Kano

Babbar Kotun Kano mai lamba 5, karkashin jagorancin Mai...

Majalisa Ta Amince a Tura Sojojin Najeriya Zuwa Benin

Majalisar Dattawa ta amince da bukatar Shugaba Bola Tinubu...

Tinubu zai tura sojojin Najeriya zuwa ƙasar Benin, saboda yunkurin juyin mulki

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya aika wa Majalisar...

Al'adu

Labarai A Yau

Makiyaya dauke da makamai sun kashe mutane 3 a Makurdi

Wasu da ake zargin Fulani makiyaya ne dauke da makamai sun kashe mutane uku a karshen mako a wasu gonaki a kauyen Adaka da...

Abun da Ronaldo ya fada bayan Messi ya lashe kofin duniya

Shahararren dan wasan kwallon kafa na kasar Brazil, Ronaldo Luis Nazario de Lima ya taya Lionel Messi murnar nasarar da ya samu a gasar...

A A Zaura ya tsallake rijiya da baya yayin da wasu ‘yan daba suka kai hari kan ayarin motocin sa tare da raunata 17

Akalla mutane 17 ne suka samu raunuka daban-daban a ranar Asabar din da ta gabata yayin da wasu da ake zargin ‘yan bangar siyasa...

Hukumar NAFDAC ta yi gargadi game da jabun kayan gwajin COVID-19

Hukumar Kula da Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC) a ranar Lahadin da ta gabata ta sanar da ‘yan Najeriya game da jabun na’urorin...
- Advertisement -

Gwamnoni suna yin adawa da CBN kan kayyade cire Naira

Gwamnonin Jihohin kasar nan suna masu adawa da dokar kayyade kudi na Naira 100,000 da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya sanya a kwanan baya. Suna...

Hotunan wasu ‘yan kasar China bakwai da aka kubutar, bayan makwanni 24 dayin garkuwa dasu

Dakarun sojojin saman Najeriya na musamman sun ceto wasu 'yan kasar China 7 daga hannun 'yan ta'adda a jihar Kaduna bayan shafe watanni 5...

Argentina ta lashe Kofin Duniya karo na uku

Lionel Messi ya ja ragamar Argentina ta lashe Kofin Duniya a Qatar, bayan nasara a kan Faransa a bugun fenariti a wasan da ya...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Garkuwa da É—alibai ba komai bane akan kisan sojoji –Gumi

Fitaccen malamin Islama Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa...

Matsalar tsaron Nijeriya ta zama tamkar sana’a–Obasanjo

Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bayyana damuwar sa...

Rikicin manoma da makiyaya ya janyo ƙonewar ƙauye da kisa a Jigawa

Wani rikicin da ya dade yana faruwa tsakanin manoma...