A Yau Labarai

Gwamnan jihar Osun Ademola Adeleke, ya fice daga PDP zuwa Accord Party

Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke, ya sanar da komawar sa Jam’iyyar Accord, inda ya ce a karkashin jam’iyyar zai tsaya takarar wa’adi na biyu a...

Najeriya Ta Tura Jiragen Yaki Zuwa Jamhuriyar Benin Bayan Rikicin Juyin Mulki

Najeriya Ta Tura Jiragen Yaki Zuwa Jamhuriyar Benin Bayan Rikicin Juyin Mulki Rahotanni daga majiyoyin tsaro sun tabbatar da cewa rundunar sojin Najeriya ta tura...

Mashahuri

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Sefa...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 10 daga watan Disamba 2025. Darajar...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Sefa zuwa Naira a yau 10 ga watan Disamba 2025. darajar...

Kasuwanci

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 10 daga watan Disamba 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,485 Farashin...

Siyasa

Kaso 70 na mutanen da ke kusa da Tinubu sun Æ™i shi a baya–Bwala

Mai ba wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan sadarwar manufofi, Daniel Bwala, ya bayyana cewa kusan kashi 70 cikin 100 na mutanen...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Burkina Faso ta saki sojojin Najeriya 11 da ta tsare

Burkina Faso ta saki sojojin Najeriya 11 da ta...

Gwamnan jihar Osun Ademola Adeleke, ya fice daga PDP zuwa Accord Party

Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke, ya sanar da komawar...

Gwamnan jihar Rivers ya sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC

Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya sanar da ficewar...

Kotu ta umarci a gurfanar da soja kan zargin kashe É—an Karota a Kano

Babbar Kotun Kano mai lamba 5, karkashin jagorancin Mai...

Majalisa Ta Amince a Tura Sojojin Najeriya Zuwa Benin

Majalisar Dattawa ta amince da bukatar Shugaba Bola Tinubu...

Al'adu

Labarai A Yau

Hukumar NDLEA ta kama masu safarar kwayoyi

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta ce ta kama fiye da kwayoyi 100m na maganin Opioid, Tramadol wanda...

Tarihin rayuwar Sanusi Lamido Sanusi na ii, shekarun sa, karatun sa da mukaman da ya rike

Gabatarwa A yau ma Hausa24 ta kawo muku tarihin Sanusi Lamido Sanusi, tsohon sarkin kano kuma tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, tsohon dan gwagwarmaya tun...

2023: Atiku ya bayar da Naira miliyan 50 ga wanda matsalar rashin tsaro ta shafa a Katsina

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar, ya sanar da bayar da gudummawar Naira miliyan 50 ga wadanda...

An kashe sojoji 13 tare da wasu ‘yan bindiga dayawa a Zamfara

An kashe ‘yan bindiga da dama da sojoji 13 biyo bayan wani kazamin fada da aka yi kwanaki tsakanin bangarorin biyu a kewayen gundumar...
- Advertisement -

Hukumar Hisbah ta kama wasu matasa 19 yayin da suke taron daurin auren jinsi a Kano

Jami’an hukumar Hisbah reshen jihar Kano sun cafke wasu matasa 19 a wata shahararriyar cibiyar taron da suke gudanar da auren jinsi. Matasan ‘yan kimanin...

Yadda kudi ke lalata mana zabe – INEC

Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, Farfesa Mahmoud Yakubu ya yi Allah-wadai da mummunan rawar da kudi ke takawa a zabuka,...

Gidan radion Premier sun koka bisa zargin cin zarafin ma’aikacinsu da ‘yan sanda sukayi

Gidan Rediyon Firimiya a Kano ya yi Allah wadai da cin zaafn da aka yiwa ma'aikacin gidan rediyon Muhammad Bello Dabai. An bayyana cewa al'amarin...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Garkuwa da É—alibai ba komai bane akan kisan sojoji –Gumi

Fitaccen malamin Islama Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa...

Matsalar tsaron Nijeriya ta zama tamkar sana’a–Obasanjo

Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bayyana damuwar sa...

Rikicin manoma da makiyaya ya janyo ƙonewar ƙauye da kisa a Jigawa

Wani rikicin da ya dade yana faruwa tsakanin manoma...