Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta tsige É—an majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Gummi/Bukkuyum ta jihar Zamfara, Abubakar Gummi, daga kujerarsa bayan ya...
Rahoton Daily Trust ya nuna cewa rufe matatar mai ta Port Harcourt daga Mayu zuwa Oktoba 2025 ya jawo wa Najeriya asarar kimanin Naira biliyan 366.2.
An kashe dala biliyan 1.5 wajen gyaran matatar...
Sabon shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya sha alwashin kare dokokin zaɓe da kuma bin ƙa’idojin kundin tsarin mulkin Najeriya.
Yayin...
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya buƙaci sabon shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, da ya tabbatar da gaskiya...
Rahotanni daga sassa daban-daban na Babban Birnin Tarayya (FCT) sun nuna cewa farashin kayan abinci ya sake yin ƙasa sosai sakamakon girbin bana da...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 24 ga watan Oktoba 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,495
Farashin siyarwa ₦1,500
Dalar...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Sefa zuwa Naira a yau 24 ga watan Oktoba 2025.
darajar canjin kudaden;
farashin cfa f(xop) siya:::2600
...