Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Sefa zuwa Naira a yau 14 ga watan Disamba 2025.
darajar canjin kudaden;
farashin cfa f(xop) siya:::2500
...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 16 daga watan Disamba 2025.
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,480
Farashin...
Yanzu haka gomman mutane ne suka yi wa Babban Bankin Najeriya (CBN), cikar kwari a Jihar Legas.
Mutanen na ta kokarin canja tsofaffin takardun kudadensu...
Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan harkokin yada labarai Garba Shehu, ya karyata ikirarin cewa gwamnatin Muhammadu Buhari na kokarin ganin an...
Yayin da ake ci gaba da kiki-kaka tsakanin bangaren zartarwa da wasu gwamnatocin jihohi a Najeriya game da batun sauyin kudi, 'yan majalisar dattawan...