A Yau Labarai

Gwamnan Kano Ya Taya Daurawa Murnar Samun Digirin Girmamawa

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya taya kwamandan Rundunar Hisbah na jihar, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, murnar samun digirin girmamawa daga Jami’ar Usmanu...

An samu gawar da ta narke a cikin mota a kusa da majalisar wakilai

Rundunar ‘yan sanda ta Babban Birnin Tarayya (FCT) ta tabbatar da gano gawar wani mutum da ta narke a cikin mota da aka ajiye...

Mashahuri

Mahajjacin Kano Ya Ɓata a ƙasar Saudiyya

Gwamnatin Jihar Kano ta tabbatar da cewa ta hada...

Gwamnatin tarayya zata karya farashin kayan abinci a faɗin Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ɗauki matakai na musamman domin rage...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Gwamnatin tarayya zata karya farashin kayan abinci a faɗin Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ɗauki matakai na musamman domin rage tsadar kayan abinci, bisa umarnin Shugaba Bola Tinubu. Ƙaramin Ministan...

Gwamnan Kano Ya Taya Daurawa Murnar Samun Digirin Girmamawa

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya taya kwamandan Rundunar Hisbah na jihar, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa,...

Kasuwanci

Abubuwan da ya kamata ku sani akan sabuwar dokar harajin man fetur da zata fara aiki

A cikin makonnin baya-bayan nan, an samu ce-ce-ku-ce a fadin Najeriya bayan sanarwar ƙarin haraji na kashi 5 cikin ɗari a kan...

Siyasa

Kafin yanzu na so cigaba da zama a jam’iyyar NNPP–Kofa

Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru/Bebeji a majalisar tarayya, Abdulmumin Jibrin Kofa, ya tabbatar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP mai mulki a...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Gwamna Abba ya saka hannu a ƙwarya-ƙwaryan kasafin kuɗin Kano 

Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rattaɓa hannu...

Gwamnan Kano Ya Taya Daurawa Murnar Samun Digirin Girmamawa

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya taya...

EFCC Ta Tsare Tsohon Shugaban NNPC, Mele Kyari Kan Zargin Rashawa

Hukumar Yaki da Yi wa Tattalin Arzikin Ƙasa Zagon...

Hisbah ta kuduri aniyar hana aikata ba daidai ba a bikin Takutaha a Kano

Rundunar Hisbah ta Karamar Hukumar Birnin Jihar Kano ta...

Najeriya ce ƙasa ta 5 a yawan mabiya addinin musulunci a duniya

Rahoton cibiyoyin bincike na Pew Research da CIA World...

Al'adu

Labarai A Yau

Rashin aikin yi a tsakanin matasan Najeriya ya kai kaso 53 cikin 100

Sabon rahoton rashin aikin yi a tsakanin matasa ya bayyana cewa rashin aikin yi a tsakanin matasan Najeriya ya haura zuwa kashi 53%, wanda...

Ƙungiyoyi da Jam’iyyun Adawa Sun Soki Harajin 5% a Kan Man Fetur da Dizal

Ƙungiyoyin farar hula, masu ruwa da tsaki a harkar mai, da jam’iyyun adawa sun yi kakkausar suka kan shirin gwamnatin tarayya na aiwatar da...

Farashin Sefa a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin sefa zuwa naira a yau 05 ga watan Satumba 2025. darajar canjin kudaden; farashin cfa f(xop) siya:::2600    ...

Farashin Dala a kasuwar bayan fage

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 05 ga watan Satumba 2025. Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦1,535 Farashin siyarwa ₦1,545 Dalar...
- Advertisement -

An ci amana ta a zaɓen shekarar 2015–Goodluck

Tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan, ya ce ya fuskanci cin amana sosai a lokacin da yake neman zarcewa kan kujerar shugabancin ƙasa a zaben...

Gwamnatin Kano Ta Ƙalubalanci Korar ‘Yan Arewa daga Abuja

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana damuwarta kan abin da ta kira maimaita korar ‘yan Arewa daga Babban Birnin Tarayya Abuja zuwa Kano da wasu...

Karyewar farashin ɗanyen man fetur na barazana ga kasafin Kuɗin Najeriya

Farashin man fetur ya sauka a ranar Alhamis kafin taron kungiyar kasashe masu arzikin man fetur ta duniya, OPEC da kawayenta da za a...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

Jami’an tsaro sun dakile harin tsakar dare a hanyar Abuja zuwa Kaduna

Jami'an tsaro sun fatattaki wasu ‘yan bindiga da suka...

Mutanen gari sun ceto wani jami’in soja da ƴan bindiga suka sace

An kubutar da wani babban jami’in sojan Najeriya, Major...

Hukumar Tsaron Dazukan Kano Ta Karɓi Ƙorafe-ƙorafen Garkuwa Da Mutane 145

Hukumar Tsaron Daji (NFSS) a jihar Kano ta bayyana...