Daga Laraba: Ko wa zai samu nasarar lashe zaben shugaban Najeriya?

0
134

Nan da kwana tara ’yan Najeriya za su zabi sabon shugaban da zai mulke su na tsawon shekaru hudu idan Allah ya yarda.

Bisa la’akari da yadda yakin neman zabe ke gudana, wane ne cikin ’yan takarar shugaban kasa ke da alamun nasara a zaben na mako mai zuwa?

Shirin Daga Laraba ya tattauna da kwamitin yakin neman zaben manyan ’yan takarar da ake sa ran daya daga cikinsu zai zamaz zababben shugaban kasar Najeriya, inda kowannensu ya bayyana yadda yake kallon nasara da kuma kalubalen da ke gabansu. A yi sauraro lafiya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here