Yadda ake sayar da kayan hatsi a kasuwannin Kano

0
126
hatsi-a-Najeriya
hatsi-a-Najeriya

Farashin kayan hatsi a wannan mako daga wasu kasuwannin kayan abinci a Kano.

Kasuwar Hatsi ta Dawanau a Jihar Kano:

Buhun tsohuwar masara mai nauyin kilo 100-Naira 21,000

Buhun sabuwar masara mai nauyin kilo 100-Naira 19,500

Buhun sabon wake mai nauyin kilo 100- Naira 36,000

Buhun tsohon wake mai nauyin kilo 100- Naira 47,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100- Naira 22,500

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 23,000

Buhun waken soya mai nauyin kilo 100- Naira 31,000

Buhun alkama mai nauyin kilo 100- Naira 48,000

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 59,500

Buhun irin shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 21,600

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here