Dan takarar gwamnan jihar Abia na jam’iyyar PDP ya rasu

0
106

Dan takarar gwamnan jihar Abia a jam’iyyar PDP, Farfesa Uche Ikonne, ya rasu.

An bayyana rasuwar tasa a wata sanarwa da dansa, Dokta Uche Ikonne, ya fitar a ranar Laraba.

Sanarwar ta ce cewa, “Ina mai nadamar sanar da rasuwar mahaifina, Farfesa Eleazar Uchenna Ikonne, wanda ya rasu a babban asibitin kasa da ke Abuja yau Laraba 25, ga Janairu 2023 da misalin karfe 4 na dare bayan fama da gajeriyar rashin lafiya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here