Arsenal za ta aro Camavinga daga Real Madrid

0
124

Arsenal na shaawar kulla yarjejeniya ta ban mamaki ta dauko aron dan wasan tsakiya na Real Madrid daFaransa Eduardo Camavinga, domin kara karfafa kungiyar zuwa karshen kakar nan.

(Evening Standard)

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here