Farashin Sepa zuwa Naira a yau Asabar

0
199

Farashin Separ Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau,26 ga Nuwamba, 2022

Yadda ake canzar da jakar Sepa guda daya zuwa Naira a kasuwar Wapa a yau;

Farashin siya 1,020

Farashin siyarwa 1,030

Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton.

Domin sanin yadda ake canzar da sauran kudade a yau shiga wadannan shafukan;

https://hausa24.ng/2022/11/26/farashin-dala-zuwa-naira-a-yau-asabar-2/

https://hausa24.ng/2022/11/26/farashin-kudaden-crypto-zuwa-naira-a-yau-asabar-2/