Mbappe zai maye gurbin Ronaldo a Man Utd

0
150

Manchester United na shirin maye gurbin Cristiano Ronaldo, da Kylian Mbappe.

Mai horas da ‘yan wasan ya ce Ronaldo ba zai sake buga wa Manchester United wasa ba bayan wata hira da dan wasan na Portugal ya yi da dan jarida Piers Morgan.