Rahotanni sun nuna cewa daga hawan mulkin shugaban kasa, Muhammadu Buhari a watan Mayu na shekarar 2015 zuwa watan October na shekarar 2022 mutane 53,418 ne aka kashe.
An kashe mutanen ne a rikicin manoma da makiyaya, fadan addini, da kuma hare-haren ‘yan ta’adda.
An samo wadannan bayanai ne daga Nigerian Security Tracker wanda shiri ne da ke karkashin kasar Amurka.