An bayyana lokacin gudanar da jana’izar Sheikh Dahiru Usman Bauchi

0
13

Fitacccen malamin addinin Islama a Najeriya, Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi ya rasu a cikin daren da ya gabata, kamar yadda wata majiya  mai tushe ta tabbatar wa RFI Hausa. 

Majiyar ta ce za a gudanar da jana’izar sa a gobe Juma’a a garin Bauchi ƙarƙashin jagorancin Sheikh Sharif Ibrahim Saleh.

Muna fatan Allah ya gafarta masa da sauran al’ummar musulmi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here