Wani matashi dan jihar Kano mai suna Faisal ya kera keke mai kafa uku wanda aka fi sani da ‘Keke Napep’ tun daga tushe a Kano.
A cikin hotunan, an ga Faisal yana yin keken kuma ya nuna yadda ya fara har ya kammala.
Hausa 24 na daya daga cikin kafafan yada labarai masu zaman kansu a Najeriya da ke saurin bunkasa kuma tana ba ku ingantattun labaran cikin harshen Hausa.
© 2023 Daily News Hausa. All Rights Reserved.