Amurka ta kai hari kan cibiyoyin Nukiliyar Iran

0
17

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa Amurka ta kai farmaki kan wasu muhimman cibiyoyin nukiliya guda uku da ke Iran, inda aka jefa manyan bama-bamai a cibiyar nukiliyar Fordow, Bayani da Esfahan.

 Trump ya bayyana hakan ne cikin wani saÆ™o da ya wallafa a shafin X, yana mai cewa dukkan jiragen saman da suka aiwatar da harin sun fice daga sararin samaniyar Iran lafiya.

Rahotanni daga kamfanin dillancin labarai na Anadolu sun ce Iran ta riga ta kwashe kayayyaki da kayan aiki daga waÉ—annan cibiyoyi kafin harin ya auku.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here