Ban san adadin yaran da muka sace ba don asiri—Mai garkuwa da mutane

0
193

Wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne ya bayyana cewa bai san adadin kananan yara da suka sace ba, a jihar Kwara don yin tsafi dasu.

ÆŠan garkuwar mai kimanin shekaru 20, an kama shi a birnin Ilorin a ranar juma’a data gabata, yayin da yake kokarin sace wani Æ™aramin yaro.

Rahotonni sun bayyana cewa wasu matasa sun yi masa dukan tsiya kafin yan sanda suzo su tafi dashi don hana matasan yi masa Lahani.

Ni da gungun da nake ciki na garkuwa da mutane bamu san adadin yaran da muka sace ba don yin asiri dasu, inji wanda ake zargin.

Kakakin rundunar Æ´an sandan jihar Kwara SP Adetoun Ejire-Adeyemi, ya tabbatar da kamen, yana mai cewa suna kan binciken wanda ake zargin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here