Gwamnatin Saudiyya ta fitar da yare 20 da za’a fassara huɗubar Hajjin bana dasu.
Bisa ka’ida ana yin da huɗubar harshen larabci.
Yare 20 da za’a fassara huɗubar sun hadar da;
1. English
2. French
3. Malay
4. Urdu
5. Persian/ Farsi
6. Chinese
7. Turkish
8. Russian
9. Hausa
10. Bengali
11. Swedish
12. Spanish
13. Swahili
14. Amharic
15. Italian
16. Portuguese
17. Bosnian
18. Malayalam
19. Filipino
20. German